2 Samuel 16:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu yayinda Shimeyi yana tafiya ษaura da shi a gefen tudu, yana zagi, yana jifansa da duwatsu, yana tayar masa da ฦura.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏูุงููุฏู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ุซููุบูุจูุฏู ุชฺูขููู ุนููููู ุญูููููุ ุดูู
ูููฐูู ูููู ูููู ุชฺูขููู ุชูุบูููฐฺขูููฐูู ุชูุฏููู ูููู ุจูููุณู ูููู ุชูุฐูุงุบููู ุฏูุงููุฏู ูููู ุฌฺูขูุฑูุณู ุฏู ุฏฺููููู ูููู ููู
ู ุชูููุฑู ู
ูุณู ุฏู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu. Shimai kuwa yana biye da su ta gefen dutse, yana tafe, yana ta zagi, yana jifarsa da duwatsu, yana masa ature.