2 Samuel 16:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, Absalom da dukan Israโila suka iso Urushalima, Ahitofel kuwa yana tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุซููููู ููููููู ุณููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุณููู ุดูุบู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุงููููุชููุงฺูขูููฐูู ููู
ู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Absalom kuwa ya zo Urushalima tare da dukan mutanen Isra'ila da suke tare da shi. Ahitofel kuma yana tare da shi.