2 Samuel 16:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hushai ya ce wa Absalom, “A’a, ai, wanda Ubangiji ya zaɓa ta wurin waɗannan mutane, da kuma ta wurin dukan mutane Isra’ila, shi zan zama nasa, zan kuma kasance tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هُشَيْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «أَعَ، نِے إِنَ غُواْيُوانْ بَايَنْ وَنْدَ يَهْوٜىٰهْ دَ مُتَنٜىٰنَّنْ دَ كُمَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ذَاٻَا؞ شِينٜىٰ ذَنْ كَسَنْثٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hushai ya amsa, ya ce, “Ba haka ba, ni dai zan zama na wanda Ubangiji, da wannan jama'a, dukan mutanen Isra'ila suka zaɓa. Zan zauna tare da mutumin da aka zaɓa.