2 Samuel 16:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka ma, wane ne zan bauta wa? Ashe, ba ษ—an ne zan bauta wa ba? Kamar dai yadda na bauta wa mahaifinka, haka zan bauta maka.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุงุŒ ูˆูŽ ูŠูŽุง ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ุงู•ูู†ู’ูŠูู…ูŽุณูŽ ุญูุฏูู…ูŽ ุงู•ูู†ู’ ุจูŽุทูŽู†ู’ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุจูŽุŸ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูŠู ูˆูŽุจูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูŽ ุญูุฏูู…ูŽุŒ ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽูƒูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka ma, wane ne ya kamata in bauta wa, in ba ษ—an ubangidana ba? Kamar yadda na bauta wa tsohonka, haka kuma zan bauta maka.โ€