2 Samuel 16:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka kafa wa Absalom tenti a bisa rufin ɗaki, a can ya kwana da ƙwarƙwaran mahaifinsa a gaban dukan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ عَكَ شِرْيَ وَ أَبْسَلُوامْ طَنْ رُمْڢَ عَبِسَ غِدَنْ سَرْكِے؞ سَيْ أَبْسَلُوامْ يَشِغَ، أَعِدُوانْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَݣُونَ دَ وَطَنَّنْ مَتَنْ دَ بَابَنْسَ يَ أَجِيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kafa wa Absalom alfarwa a bisa kan soro, ya shiga ya kwana da ƙwaraƙwaran tsohonsa, a idon mutanen Isra'ila duka.