2 Samuel 16:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, a kwanakin nan shawarar da Ahitofel yakan bayar takan zama kamar wadda aka nemi daga Allah ne. Haka Dawuda da Absalom duk suke ษaukan dukan shawarar Ahitofel.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซูููููู ูููู ุดูููุฑูุฑู ุฏู ุงููููุชููุงฺูขูููฐูู ูููููู ุจูุงููุฑู ุนููููู ููุฑููปูููฐุชู ููู
ูุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุซูููฐุ ุญููููููู ููููฐ ู
ูููู
ููููุซููู ุดูููุฑูุฑู ุงููููุชููุงฺูขูููฐูู ููููููฐ ุบู ุฏูุงููุฏู ุฏู ุงููุจูุณููููุงู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shawarar da Ahitofel yake bayarwa a lokacin nan ta zama kamar faษar Allah ce. Absalom duk da Dawuda, shawarar Ahitofel suke bi.