2 Samuel 16:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya ce, “Ina jikar maigidanka?” Ziba ya ce, “Yana zaune a Urushalima gama yana tsammani cewa, ‘Yau gidan Isra’ila za su mayar mini da sarautar kakana.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «إِنَا مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ جِيكَنْ مَيْغِدَنْكَ طَالُوتَ يَكٜىٰ؟» ظِبَ يَأَمْسَ وَ سَرْكِے يَثٜىٰ «يَنَ عَثِكِنْ عُرُوشَلِيمَ، غَمَا يَنَ ڟَمَّنِ ثٜىٰوَ يَنْذُ مُتَنٜىٰنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاسُ مَيَرْ مَسَ دَ مُلْكٍ بَابَنْسَ طَالُوتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuma ya tambaye shi, “Ina ɗan ubangijinka?” Sai Ziba ya ce, “Yana zaune a Urushalima, yana cewa, ‘Yanzu dai mutanen gidan Isra'ila za su mayar mini da sarautar tsohona.’ ”