2 Samuel 16:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya jajjefi Dawuda da dukan fadawan sarki da duwatsu, ko da yake sojoji da masu gadin sarki na musamman suna kewaye da sarki dama da hagu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِمٜىٰيِ يَيِ تَجِڢَرْ دَاوُدَ دَ مَاسُ يِمَسَ حِدِمَ دَ دُوَڟُو، كُواْدَيَكٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْسَ دَ سُواْجُواْجِنْ سُنْ كٜىٰوَيٜىٰ سَرْكِے دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya jajjefi Dawuda da fādawansa da duwatsu, da sauran jama'a, da dukan jarumawan da suke kewaye da shi.