2 Samuel 16:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya kama ka saboda alhakin jinin gidan Shawulu, wanda kake sarauta a maimakonsa. Ubangiji ya ba da masarautar ga ษanka Absalom. Hallaka ta zo maka domin kai mai kisankai ne!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ุฑูุงู
ูููุง ุงููููุญููููู ุฌููููู ุบูุฏููู ุทูุงูููุชู ุนููููููู! ููุง ฺจููุซูููฐ ู
ููููู ุฏูุบู ุญูููููู ุทูุงูููุชูุ ุบูุงุดูุ ูููู ููููููููฐูู ููุงุจูุงุฏู ู
ููููููููู ุบู ุญูููููู ุทููููู ุงููุจูุณููููุงู
ูุ ููููุฐู ุชูุงูู ุชูุง ฺงูุงุฑูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููู ู
ููู ุธูุจูุฏู ุฌูููููููฐ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya sฤka maka saboda alhakin jinin gidan Saul, wanda ka hau gadon sarautarsa. Yanzu Ubangiji ya ba da sarautar ga Absalom, ษanka. Duba, masifa ta auko maka, gama kai mai kisankai ne.โ