2 Samuel 16:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Abishai ɗan Zeruhiya ya ce wa sarki, “Ranka yă daɗe, don me wannan mataccen kare yake la’antarka? Bari in je in datse kansa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِشَيْ طَنْ ظٜىٰرُوِيَ يَثٜىٰ وَسَرْكِے «رَنْكَيَدَطٜىٰ! دُوانْمٜىٰ كَبَرْ مَتَثّٜىٰنْ كَرٜىٰنَّنْ يَنَ ذَاغِنْكَ؟ بَرِ إِنْجٜىٰ إِنْيَنْكٜىٰ كَنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Abishai, ɗan Zeruya, ya ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, don me za ka bar wannan kare yana ta zaginka? Bari in tafi in fille masa kai.”