2 Samuel 17:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai, ko jarumi mai zuciya kamar na zaki ma, zai narke don tsoro, gama dukan Israโila sun sani mahaifinka mayaฦi ne, sun kuma san cewa waษanda suke tare da shi jarumawa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฐูููุณูุง ูููุงู ุณููุงูุฌู ู
ูุฑูุฑู ฺููุงูุฑููุงู ู
ููู ุฐููุซูููุง ููู
ูุฑู ุฐูุงูู ฺููขูุฑูุบูุชูุ ุบูู
ูุง ูููุงููู ุนู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุณููู ุซูููฐูู ุจูุงุจููููู ฺ ูููููู ููุงฺงู ููููฐ ููู
ู ู
ูุชูููููฐููุณู ู
ูุงุณู ฺงูุฑฺูขููู ุฐููุซูููุง ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan zai sa jarumi wanda yake da zuciya kamar ta zaki ya karaya don tsoro, gama dukan mutanen Isra'ila sun sani tsohonka jarumi ne, su kuma waษanda suke tare da shi jarumawa ne.