2 Samuel 17:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ma ya janye zuwa cikin birni, sai dukan Isra’ila su kawo igiyoyi wa wannan birni, su ja shi zuwa kwari yă wargaje, yadda ba za a bar wani dutse a kan wani ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَا يَغُدُ يَشِغَ ثِكِنْ بِرْنِ نٜىٰ، دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاسُ كَٰوُاْ إِغِيُواْيِ، ذَاسُجَا كُواْوَنٜىٰ دُوڟٜىٰنْ كَتَنْغَرْ بِرْنِنْ ذُوَا ثِكِنْ ݣُورِ، حَرْ بَابُ ڧَرَمِنْ دُوڟٜىٰنْ دَ ذَاعَ بَرِ عَكَنْ وَنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ya gudu zuwa cikin gari, sai dukan jama'armu su zarge garin da igiya, su jā har duk ya watse, yadda ba za a bar wani dutse a kan wani ba.”