2 Samuel 17:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wani saurayi ya gan su, ya gaya wa Absalom. Sai dukansu biyu suka tashi da sauri suka shiga gidan wani mutum a Bahurim. Yana da rijiya a cikin gida, sai suka shiga cikinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููู ููุฑููุงู ููุบู ูููุงูููุชููู ุฏู ุงููููู
ูุนูุธูุ ุณููู ฺููขูุทูุง ูู ุงููุจูุณููููุงู
ูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุงููููู
ูุนูุธู ุฏู ูููุงูููุชููู ุณูููุชูุงุดู ุฏู ุณูููุฑู ุณููู ุดูุบู ุบูุฏููู ูููู ู
ูุชูู
ู ุงููุบูุฑููู ุจูููุฑูู
ูุ ู
ูุชูู
ููู ูููู ููููุฏู ุฑูุฌููู ุงูู ฺขูููููู ุบูุฏูููุณูุ ุณูููุณููู ุดูุบู ุซููู ุณููู ูปูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wani saurayi ya gan su, sai ya faษa wa Absalom. Sai su biyu ษin suka gudu nan da nan. Suka shiga gidan wani mutum a Bahurim, akwai rijiya a filin gidan. Sai suka shiga rijiyar.