2 Samuel 17:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matarsa mutumin kuwa ta kawo tabarma ta shimfiɗa a bakin rijiyar, sai ta kawo hatsi ta baza a kanta. Ba kuwa wanda ya san abin da ta yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاتَرْ مُتُمِنْ تَرُڢٜىٰ بَاكِنْ رِجِيَرْ؞ تَا كَٰوُاْ حَڟِ تَيِشَنْيَ عَكَيْ؞ تَا بَظَشِ كُواْعِنَ يَدَّ بَاوَنْدَ ذَيْ غَانٜىٰ أَݣَويْ وَنِ أَبُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matar gidan kuwa ta yi shimfiɗa a bakin rijiyar, ta baza tsaba a kai, ba kuwa wanda ya san abin da ta yi.