2 Samuel 17:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mutanen Absalom suka zo wurin matan a gidan, suka ce, โIna Yonatan da Ahimawaz?โ Matar ta ce, โTuni, sun haye rafi.โ Sai mutanen suka yi ta nemansu amma ba su ga kowa, sai suka koma Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุงููุจูุณููููุงู
ู ุณูููุฐููุงู ููุฑููู ู
ูุซูููฐูู ุงููุบูุฏูููุชู ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุชู ุณูููุซูููฐ ยซุงููููุง ุงููููู
ูุนูุธู ุฏู ูููุงูููุชููู ุณูููููฐุยป ุณููู ุชูุงููู
ูุณู ยซุณููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ุฑูุงฺขูุยป ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ููููฐู
ูููฐุณู ุจูุณู ุณูุงู
ูููฐุณูุจูุ ุณูููุณููู ูููุงูู
ู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da fฤdawan Absalom suka zo gidan, suka tambayi matar, โIna Ahimawaz da Jonatan suke?โ Sai ta ce musu, โAi, tuni sun haye kogi.โ Sa'ad da suka neme su ba su same su ba, sai suka koma Urushalima.