2 Samuel 17:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda da dukan mutanen da suke tare da shi suka tashi suka ฦetare Urdun. Kafin wayewar gari, babu wanda ya rage da bai haye ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุฏูุงููุฏู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณูููุชูุงุดู ุณููู ฺขูุงุฑู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ููุงฺขููู ููุงููููฐููุฑู ุบูุฑู ุจูุงุจู ูููุงู ุทููู ุนูุซูููููุณู ููููุฏู ุจููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda da dukan mutanen da suke tare da shi suka haye Urdun. Kafin wayewar gari ko wannensu ya haye Urdun.