2 Samuel 17:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ahitofel ya ga ba a bi shawararsa ba, sai ya hau jakinsa ya koma gidansa a garinsu. Ya kintsa gidansa saโan nan ya rataye kansa. Ta haka ya mutu, aka kuma binne shi a kabarin mahaifinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุงููููุชููุงฺูขูููฐูู ููุบู ุงฺููููงู ุจููู ุดูููุฑูุฑูุณูุ ุณููู ููุดูุฑููู ุฌูุงููููุณู ููููููุ ูููููุงูู
ู ุบูุฏูููุณู ุงููุบูุฑูููุณูุ ุฏู ููุดูุฑููู ุนูููููููุณู ุฏู ููุงููููุณูุ ุณููู ููุฑูุงุชูููููฐ ููููุณู ููู
ูุชูุ ุนููู ุจููููููฐุดู ุนูููุจูุฑููู ุจูุงุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ahitofel ya ga ba a bi shawararsa ba, sai ya yi wa jakinsa shimfiษa ya hau, ya koma garinsu. Da ya kintsa gidansa, sai ya rataye kansa, ya mutu, aka binne shi a kabarin mahaifinsa.