2 Samuel 17:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da zuma, da kindirmo, da tumaki, da cukun madarar shanu wa Dawuda da mutanensa su ci. Gama sun ce, โ€œMutanen suna jin yunwa, sun kuma gaji, ga ฦ™ishirwa a hamada.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุธูู…ูŽ ุฏูŽ ูƒูู†ู’ุฏูุฑู’ู…ููˆุงู’ ู†ูŽุชูู…ูŽูƒู ุฏูŽ ุงู”ูŽูˆูŽุฑูŽ ู†ูŽู…ูŽุฏูŽุฑูŽุฑู’ ุดูŽุงู†ููˆุž ุบูŽู…ูŽุง ุณูู†ู’ุณูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ุณูู†ูŽ ุฌูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽ ุฏูŽ ุบูŽุงุฌููŠูŽ ุฏูŽ ฺงูุดูู†ู’ ุถููˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da zuma, da kindirmo, da tumaki, da cukun madarar shanu. Gama sun sani Dawuda da mutanensa suna jin yunwa, da gajiya, da kishi, a cikin jeji.