2 Samuel 17:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in dawo da dukan mutanen a gare ka. Mutuwar wanda kake nema zai zama dawowar duka; dukan mutanen ba za su cutu ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽูƒูŽ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููƒูŽุž ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ุฏูŽุงูˆูุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู…ูุชูู…ู’ ุทูŽูŠูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽ ุฐูŽุงุณู ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณูŽู„ูŽู…ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kawo maka dukan jama'a kamar yadda akan kawo amarya a gidan angonta. Ran mutum guda kaษ—ai kake nema, sauran mutane duka kuwa su yi zamansu lafiya.โ€