2 Samuel 17:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hushai ya ce wa Absalom, “Shawarar da Ahitofel ya bayar a wannan lokaci kam, ba ta da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هُشَيْ يَثٜىٰ وَ أَبْسَلُوامْ «أَوَنَّنْ كَرُواْ كَمْ شَوَرَرْ دَ أَهِتُواْڢٜىٰلْ يَبَايَرْ بَتَيِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Hushai ya ce wa Absalom, “A wannan lokaci dai shawarar da Ahitofel ya bayar ba ta da kyau.”