2 Samuel 18:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da wani daga cikin mutanen ya gan haka, sai ya gaya wa Yowab, “Na ga Absalom yana rataye a itacen oak.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَ دَغَ ثِكِنْ سُواْجُواْجِنْ دَاوُدَ يَغَ أَبْسَلُوامْ، سَيْيَثٜىٰ وَ يُواْوَبْ «نَغَ أَبْسَلُوامْ يَنَ لِلُواْ أَوَنِ بَبَّنْ إِتَاثٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da wani mutum ya gani, sai ya tafi ya faɗa wa Yowab, ya ce, “Na ga Absalom yana reto a itacen oak.”