2 Samuel 18:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowab ya ce wa mutumin da ya ba shi labarin, “Mene! Ka ga shi? Don me ba ka buge shi har ƙasa nan da nan ba? Ai, da na ba ka shekel goma na azurfa da abin ɗamarar jarumi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْوَبْ يَثٜىٰ وَمُتُمِنْدَ يَڢَطَا مَسَ «حَرْ كَغَنْشِ؟ دُوانْمٜىٰ بَكَبُغَ شِ ڧَسَا أَوُرِنْبَ؟ أَيْ دَ نَبَاكَ أَظُرْڢَا غُواْمَ تَرٜىٰدَ طَمَرَ تَبَنْ غِرْمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab ya ce wa mutumin da ya faɗa masa, “Kai! Ka gan shi! Me ya sa ba ka buge shi har ƙasa ba? Ai, da na ba ka azurfa goma da abin ɗamara.”