2 Samuel 18:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da na yi haka da na sa kaina a halin ƙaƙa-ni-ka-yi, kuma babu abin da zai ɓoyu ga sarki, kai kuwa za ka janye abinka daga gare ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا عَثٜىٰ نَثِ أَمَانَ نَكَشٜىٰ أَبْسَلُوامْ، بَايَدَّ سَرْكِے ذَيْكَاسَ سَنِ؞ كَيْ كَنْكَ كُمَ بَذَاكَ ڟَيَ مِنِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In da na ci amana har na kashe shi, ba yadda abin zai ɓoyu ga sarki, sa'an nan kai da kanka ka zame, ka bar ni.”