2 Samuel 18:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowab ya ce, “Ba kai ba ne za ka kai wannan labari a yau ba. Kana iya kai labarin wani lokaci, amma yau kam ba zai yiwu ba, saboda ɗan sarki ya mutu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْوَبْ يَثٜىٰ «أَعَ، بَذَاكَ كَيْ لَابَرِ يَوْبَ؞ وَتَرَانَ ذَاكَ كَيْ، عَمَّا يَوْ بَذَاكَ كَيْ لَابَرِبَ، دُواْمِنْ يَوْ طَنْ سَرْكِے يَمُتُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowab ya ce masa, “Ba za ka kai labari yau ba, sai wata rana ka kai, amma yau ba za ka kai labari ba, domin ɗan sarki ya mutu.”