2 Samuel 18:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Dawuda yake zaune tsakanin ฦ™ofofin ciki da na waje, sai mai tsaro ya hau rufin ginin da yake kan hanyar shiga ta wajen katanga. Da ya duba sai ya ga wani mutum shi kaษ—ai yana gudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุทูŽุงูƒูู†ู’ ุชูŽุงุฑููˆุงู’ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุซููƒู ุฏูŽ ุชูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐ ุชูŽุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุž ุฏูŽ ุทูŽู†ู’ ุณูู†ู’ุชูุฑู ูŠูŽู‡ูŽูˆู’ ุจูุณูŽู†ู’ ุฑูฺขูู†ู’ ฺงููˆุงู’ฺขูŽุฑู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽุทูŽุบูŽ ุนูุฏููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ูŽู†ู’โ€Œุบู ูˆูŽู†ู ูŠูŽู†ูŽ ุบูุฏู ุดู ูƒูŽุทูŽูŠู’ ูŠูŽู†ูŽ ุฐููˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa yana zaune a tsakanin ฦ™ofofi biyu na garin. Mai tsaro ya hau kan soron da yake kan bangon garu. Da ya ษ—aga kai ya duba, sai ya ga mutum yana gudu shi kaษ—ai.