2 Samuel 18:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai tsaro ya tā da murya ya faɗa wa sarki. Sarki ya ce, “In shi kaɗai ne, ya kawo labari mai kyau ke nan.” Mutumin ya matso kusa-kusa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ سِنْتِرِ كُوَ يَطَغَ مُرْيَ يَسَنَرْدَ سَرْكِے عَڧَسَا؞ سَيْ سَرْكِے يَثٜىٰ «عِدَنْ شِ كَطَيْ نٜىٰ، يَنَ كَٰوُاْ لَابَرِ نٜىٰ!» مُتُمِنْ كُوَ يَيِ تَڧَارَ مَڟُواْوَ كُسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ta da murya, ya faɗa wa sarki. Sai sarki ya ce, “Idan shi kaɗai ne, yana kawo labari ne.” Mutumin ya yi ta ƙara zuwa kusa.