2 Samuel 18:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mai tsaron ya ce, “A ganina gudu na farin, ya yi kama da gudun Ahimawaz, ɗan Zadok.” Sarki ya ce, “Shi mutumin kirki ne, yana zuwa da saƙo mai kyau.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ سِنْتِرِ يَثٜىٰ «أَغَنِينَ نَڢَرْكُوانْ يَنَ غُدُ كَمَرْ أَهِمَعَظْ طَنْ ظَدُواكْ؞» سَرْكِے يَثٜىٰ «مُتُمِنْ كِرْكِ نٜىٰ، يَنَ كَٰوُاْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai tsaron ya ce, “Na ga gudun na farin kamar gudun Ahimawaz ɗan Zadok.” Sai sarki ya ce, “Shi mutumin kirki ne, yana kawo kyakkyawan labari ne.”