2 Samuel 18:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce wa mutumin Kush, “Saurayin nan Absalom, yana nan lafiya?” Mutumin Kush ya ce, “Allah yă sa abokan gāban ranka yă daɗe, da duk waɗanda suka tayar maka da mugunta, su zama kamar saurayin nan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَسَاكٜىٰيِنْ تَمْبَيَ يَثٜىٰ «سَوْرَيِنَّنْ أَبْسَلُوامْ يأَنَانً لَاڢِيَ؟» سَيْ مُتُمِنْ إِتِيُواْڢِيَ نَنْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! بَرِ أَبُواْكَنْ غَابَنْ سَرْكِينَ دَ كُمَ دُكَنْ مَاسُ تَاسُواْ مَكَ دَ مُغُنْتَا سُذَمَ كَمَرْ سَوْرَيِنَّنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya tambaye shi, “Na ce dai, saurayin nan Absalom, yana lafiya?” Bahabashen ya amsa, “Allah ya sa abokan gāban ubangijina, sarki, da duk waɗanda suka tayar maka da mugunta, su zama kamar saurayin nan.”