2 Samuel 18:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A nan ne mutanen Isra’ila suka sha kashi a hannun mutanen Dawuda. Waɗanda suka yi rauni da kuma waɗanda suka mutu a ranar sun yi yawa, mutum dubu ashirin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُواْجُواْجِنْ دَاوُدَ سُكَثِ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَاڧِ، كُمَ عَكَيِ هَسَرَرْ رَايُكَ سُواْسَيْ؞ عَكَ كَشٜىٰ مُتَنٜىٰ دُبُو عَشِرِنْ أَ رَانَرْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Isra'ila suka sha kashi a hannun jarumawan Dawuda. A wannan rana aka kashe mutane da yawa, har mutum dubu ashirin (20,000).