2 Samuel 18:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaƙin ya bazu a duk fāɗin ƙauyukan, abin da kurmin ya ci kawai a ranar ya fi yawan abin da aka kashe da takobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَاڧِنْ يَبَظُو ذُوَا كُواْعِنَ عَيَنْكِنْ ڧَسَرْ؞ مُتَنٜىٰنْ دَ كُرْمِنْ يَثِ سُنْڢِے وَطَنْدَ عَكَ كَشٜىٰ دَ تَكُواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yaƙin ya bazu ko'ina a ƙasar. A ranar abin da kurmin ya ci ya fi abin da aka kashe da takobi.