2 Samuel 18:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Absalom ya haษu da mutanen Dawuda. Yana hawan dokinsa, kuma yayinda dokin ya kusa kai cikin rassan babban itacen oak, sai kan Absalom ya sarฦafe a kan itacen oak ษin. Dokin ya wuce da gudu, shi kuwa ya rataye a can yana lilo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ุงููุจูุณููููุงู
ู ููุซู ููุฑููุงู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏูุงููุฏูุ ุงููุจูุณููููุงู
ู ูููู ูููู ุบูุฏู ุนููููู ุฌูุงูููู ุฏููุงูููููุณูุ ุณููู ุฑูุณูููู ุจูุจูููู ุงููุชูุงุซูููฐ ููุซฺูขูููููฐ ููููุณู ุซูููุ ุนูู
ููุง ุฌูุงูููู ุฏููุงููููู ููููุซูููฐ ููุจูุฑู ุงููุจูุณููููุงู
ู ูููู ูููููุงู ฺูููุงูููู ุณูู
ู ุฏู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Absalom yana cikin gudu sai ya fฤษa a hannun jarumawan Dawuda. Sa'ad da yake cikin gudu a kan alfadarinsa, sai alfadarin ya kurษa tsakanin rassan babban itacen oak. Kansa ya sarฦafe kam cikin rassan itacen oak ษin, alfadarin kuwa ya wuce, ya bar shi yana rataye yana lilo.