2 Samuel 19:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka faɗa wa Yowab cewa, “Sarki yana kuka, yana kuma makoki saboda Absalom.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا وَ يُواْوَبْ ثٜىٰوَ سَرْكِے يَنَ كُوكَا يَنَ بَڧِنْ ثِكِ سَبُواْدَ أَبْسَلُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faɗa wa Yowab, cewa, sarki yana kuka, yana makoki domin Absalom.