2 Samuel 19:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma shi Absalom, da muka naɗa yă yi mulkinmu, ya mutu a yaƙi. Saboda haka don me ba kwa ce wani abu game da dawo da sarki?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْسَلُوامْ دَ مُكَ كٜىٰٻٜىٰ سَرْكِنْمُ يَمُتُ عَيَاڧِ؞ تُواْ، دُوانْمٜىٰ بَا مَيْيِنْ ذَنْثٜىٰنْ دَاوُاْ دَ سَرْكِے دَاوُدَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuma, Absalom ɗin da muka naɗa ya zama sarkinmu, an kashe shi a yaƙi. Yanzu fa, me ya sa muka yi shiru ba mu komo da sarki ba?”