2 Samuel 19:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kuma ce wa Amasa, โAshe, kai ba jikina ba ne da jinina? Allah yฤ hukunta ni, da hukunci mai tsanani, idan daga yanzu ba ka zama komandan sojojina a maimakon Yowab ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ู ุซูููฐ ูู ุงููู
ูุณูุ โนุงููุดูููฐุ ูููู ุจูููู
ููู ุฏู ุฌููููู ุจูููููฐุ ุจูุฑู ุงูููููู ููุทููููู ุฑููููู ุงูููู ุญูุฑู ุจูููุณูุง ููุฐูู
ู ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููู
ูููู
ููููุงูู ูููุงูููุจู ุจูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ce wa Amasa, โAshe, kai ba ฦashina da namana ba ne? Allah ya hukunta ni idan ba kai ne shugaban rundunar sojojina a maimakon Yowab ba.โ โ