2 Samuel 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shimeyi ɗan Gera, mutumin Benyamin daga Bahurim ya gaggauta, ya gangara tare da mutanen Yahuda don su taryi Sarki Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِمٜىٰيِ طَنْ غٜىٰرَ مُتُمِنْ بِلِيَامِنُ دَغَ غَرِنْ بَهُرِمْ، يَيِ سَوْرِ يَغَنْغَرَ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ ذُوَا تَرْيٜىٰنْ سَرْكِے دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shimai ɗan Gera kuma, mutumin Biliyaminu daga Bahurim, ya gaggauta, ya gangara tare da mutanen Yahuza don ya taryi sarki Dawuda.