2 Samuel 19:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai nasarar da aka yi a ranar ta zama makoki ga dukan sojoji, gama a ranar, rundunoni sun ji an ce, “Sarki yana baƙin ciki domin ɗansa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَصَرَرْ دَ سُواْجُواْجِنْ سُكَيِ أَ رَانَرْ نَنْ يَكُواْمَ بَڧِنْ ثِكِ دُواْمِنْ سُنْجِ ثٜىٰوَ سَرْكِے يَنَ بَڧِنْ ثِكِ سَبُواْدَ مُتُوَرْ طَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai nasarar da aka ya a ranar ta zama makoki ga jama'a duka, gama jama'a suka ji an ce sarki yana baƙin ciki domin ɗansa.