2 Samuel 19:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ya zo daga Urushalima don yă taryi sarki, sai sarki ya ce masa, “Me ya sa ba ka tafi tare da ni ba Mefiboshet?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ يَ إِسُواْ دَغَ عُرُوشَلِيمَ دُواْمِنْ يَسَدُ دَ سَرْكِے، سَيْ سَرْكِے يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «مٜىٰڢِبُواْشٜىٰتْ، دُوانْمٜىٰ بَكَ بِينِبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya iso daga Urushalima don ya taryi sarki, sai sarki ya ce masa, “Me ya sa ba ka tafi tare da ni ba, Mefiboshet?”