2 Samuel 19:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk zuriyar kakana ba su cancanci kome ba sai mutuwa daga ranka yฤ daษe, amma ka ba wa bawanka wuri cikin mutanen da suke ci a teburinka. Saboda haka, wanda โyanci nake da shi da zan yi wani ฦarin roฦo a wurin sarki?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏููููู ุนููููููู ุจูุงุจููู ู
ูุชูููููฐููููฐ ููุทูููุฏู ุณููู ุซูููุซูููุชู ููููุดูููฐุณูุ ุนูู
ููุง ุงููู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ููุณูุงูู ุนูุซููููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุซููู ุนูุจูููุซู ุชูุฑูููฐุฏูููููุ ุฑูููููููุฏูุทูููฐุ ุจููู ุซูููุซูููุซู ุงูููู ููููฐู
ู ูููู ุงููููุญูููฐุฑู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุจู ููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama dukan mutanen gidan kakana sun cancanci mutuwa a gabanka, ranka ya daษe, amma ga shi, ka sa na zama ษaya daga cikin waษanda suke ci a teburinka. Ba ni da dalilin da zai sa in yi wa sarki wani kuka kuma.โ