2 Samuel 19:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce masa, “Me ya sa kake zancen nan? Ai, na riga na umarta, da kai, da Ziba ku raba filayen.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ «بَسَيْكَثٜىٰ وَنِ أَبُبَ كُمَ؞ نَارِغَا نَا يَنْكٜىٰ شَوَرَا ثٜىٰوَ كَيْ دَ ظِبَ ذَاكُ رَبَ غُواْنَرْ طَالُوتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya ce masa, “Me ya kawo wannan magana a kan harkokinka? Ai, na riga na zartar, cewa, kai da Ziba za ku raba mallakar Saul.”