2 Samuel 19:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Barzillai mutumin Gileyad shi ma ya zo daga Rogelim don yă ƙetare Urdun tare da sarki, yă kuma sallame shi daga can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرْظِلَّيْ مُتُمِنْ غِلٜىٰيَدْ شِے مَا يَغَنْغَرَ دَغَ رُواْغٜىٰلِمْ دُواْمِنْ يَرَكَ سَرْكِے يَڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Barzillai Bagileyade kuma ya gangara daga Rogelim zuwa wurin sarki domin ya yi wa sarki rakiya zuwa hayin Urdun.