2 Samuel 19:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce wa Barzillai, “Ka ƙetaro tare da ni ka zauna tare da ni a Urushalima, zan kuwa tanada maka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ وَ بَرْظِلَّيْ «كَذُواْ مُڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ تَرٜىٰ ذُوَا عُرُوشَلِيمَ، ذَنْ بِيَ مَكَ بُڧَاتَرْكَ عَثَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce wa Barzillai, “Ka zo mu tafi tare zuwa Urushalima, ni kuwa zan riƙa biya maka bukata.”