2 Samuel 19:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bawanka zai ƙetare Urdun tare da sarki, yă ɗan yi maka rakiya kaɗan. Me ya sa ranka yă daɗe zai ba ni irin wannan lada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ ثَنْثَنْثِ كَرْٻَرْ إِرِنْ بَبَّنْ لَادَنَّنْ أَ حَنُّنْكَبَ؞ ذَنْيِ مَكَ رَكِيَ كَطَنْ إِنْ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ban cancanci wannan irin babban lada ba. Zan dai yi maka 'yar rakiya zuwa hayin Urdun.