2 Samuel 19:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce, “Kimham zai ƙetare tare da ni, zan kuwa yi masa abin da ya gamshe ka. Kuma duk abin da kake bukata a wurina, zan yi maka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَثٜىٰ «ذَنْ طَوْكِ كِمْهَمْ تَرٜىٰدَنِ، ذَنْيِ مَسَ دُكْ أَبِنْدَ كَكٜىٰسُواْ؞ دُكْ أَبِنْدَ كَكٜىٰ نٜىٰمَ أَغَرٜىٰنِ كُمَ، ذَنْيِ مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce, “To, Kimham zai tafi tare da ni, zan kuwa yi masa abin da zai yi maka daɗi. Duk abin da kake so a gare ni, zan yi maka.”