2 Samuel 19:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da sarki ya ƙetare zuwa Gilgal, Kimham ma ya ƙetare tare da shi. Dukan sojojin Yahuda da rabin sojojin Isra’ila suka ƙetare da sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَرْكِے يَڧٜىٰتَرٜىٰ ذُوَا غِلْغَلْ، كِمْهَمْ يَتَڢِے تَرٜىٰدَشِ؞ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْ يَهُودَ دَ رَبِنْ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ تَرٜىٰدَ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya yi tafiya zuwa Gilgal. Kimham kuma ya tafi tare da shi. Mutanen Yahuza duka, da rabin mutanen Isra'ila suna tafe tare da sarki.