2 Samuel 2:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ish-Boshet ɗan Shawulu yana da shekaru arba’in sa’ad da ya zama sarkin Isra’ila, ya kuma yi sarauta shekara biyu. Amma fa, gidan Yahuda, suka bi Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِشْبُواْشٜىٰتْ طَنْ طَالُوتَ يَنَدَ شٜىٰكَرَا أَرْبَعِنْ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ نَطَشِ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ يَيِ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ شٜىٰكَرَا بِيُ؞ عَمَّا غِدَنْ يَهُودَ سُكَبِے دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ish-boshet, ɗan Saul, yana da shekara arba'in sa'ad da ya ci sarautar Isra'ila, ya yi shekara biyu yana sarauta. Amma mutanen Yahuza suka bi Dawuda.