2 Samuel 2:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Abner ya ce wa Yowab, “Bari mu bar waɗansu samari su tashi su yi faɗa hannu da hannu a gabanmu.” Yowab ya ce, “To, su tashi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبْنٜىٰرْ يَثٜىٰ «بَرِ مُسَا سَمَارِ سُيِ ڢَطَ دَ جُونَنْسُ أَغَبَنْمُ؞» سَيْ يُواْوَبْ يَثٜىٰ «تُواْ، بَرِ سُيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Abner ya ce wa Yowab, “Bari samarin su tashi su yi kokawa a gabanmu.” Yowab kuwa ya ce, “To, sai su tashi.”