2 Samuel 2:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka samarin suka tashi aka ฦidaya su, mutum sha biyu wajen Benyamin da Ish-Boshet ษan Shawulu, sha biyu kuma wajen Dawuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููู ุฐูุงูปู ู
ูุชูููููฐ ุบููุงูู
ูุดูุง ุจููู ุณูููููููุซู ู
ูุชูููููฐูู ุจูููููุงู
ููู ู
ูุงุณูุจููู ุงููุดูุจููุงูุดูููฐุชู ุทููู ุทูุงูููุชูุ ุณูุนููู ู
ูุชูููููฐ ุดูุง ุจููู ููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุณูููููููุซู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุงููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tashi, suka haye. Mutum goma sha biyu a madadin mutanen Biliyaminu da Ish-boshet, ษan Saul, mutum goma sha biyu kuma a madadin mutanen Dawuda.