2 Samuel 2:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Zeruhiya, maza uku sun kasance a can. Su ne, Yowab, Abishai da Asahel. To, Asahel mai gudu ne kamar barewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَنْ مَثٜىٰنَّنْ مَيْ سُونَ ظٜىٰرُوِيَ وَتُواْ، يُواْوَبْ دَ أَبِشَيْ دَ كُمَ أَسَهٜىٰلْ، سُنَانَنْ سُو عُكُ ثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ دَاوُدَ؞ أَسَهٜىٰلْ كُوَ يَ عِيَ غُدُ كَمَرْ بَرٜىٰوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Zeruya, maza, su uku suna nan, wato Yowab, da Abishai, da Asahel. Asahel maguji ne kamar barewa.