2 Samuel 2:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Asahel ya ฦi yฤ bar fafararsa; saboda haka Abner ya soki Asahel da mฤshinsa a ciki; har mฤshin ya fita ta bayansa. Nan take ya fฤษi, ya mutu. Kowa da ya zo wurin da Asahel ya fฤษi, ya mutu, sai yฤ tsaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ุงููุณูููููฐูู ุจููู ุฏููููู ุจูููุณูุจูุ ุณููู ุงููุจูููููฐุฑู ููุณููุงูููููฐุดู ุฏู ุบูููุฏููู ู
ูุงุดูููุณู ุนูุซููู ุญูุฑู ู
ูุงุดููู ฺููขูุชู ุชูุจูุงููููุณูุ ุงููุณูููููฐูู ฺููขูุงุทู ฺงูุณูุง ุงููููุฑูููุ ูููุงูููููููฐ ุณููุงูุฌูููุฏู ูููููู ุฏูููุฏููู ุนูููุฏู ุงููุณูููููฐูู ฺููขูุงุทู ููู
ูุชูุ ุณููู ฺููููู ููุฏููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Asahel bai daina binsa ba, Abner dai ya nashe shi da gindin mฤshi a ciki, sai mashin ya fita ta bayansa. Ya fฤษi ya mutu nan take. Duk wanda ya zo inda Asahel ya fฤษi ya mutu, sai ya tsaya cik.