2 Samuel 2:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan mutanen Benyamin suka haɗa kansu suka koyi bayan Abner. Suka zama ƙungiya guda, suka tsaya daram a kan tudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ سُكَسَاكٜىٰ تَارَ كَنْسُ ڧَرْڧَشِنْ أَبْنٜىٰرْ؞ سُكَ ذَمَ ڧُنْغِيَ طَيَ، سُكَ هَوْ كَنْ وَنِ تُدُ دَ شِرِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Biliyaminu kuma suka haɗa kansu, suka goyi bayan Abner, suka zama ƙungiya guda, suka tsaya kan tudu.